Close Menu
Zamani TVZamani TV
  • Homepage
  • Labarai
  • Labaran Kasa
  • Labaran Ketare
  • Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Siyasa
  • Nishadi
  • Wasanni
What's Hot

YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa

March 5, 2026

Residents of Styre Quarters, Zango behind IDC in Bauchi Local Government Area of Bauchi State have continued to call on governments at all levels to come to their aid.

February 26, 2026

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi

November 23, 2025
Facebook X (Twitter) Instagram
Trending
  • YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa
  • Residents of Styre Quarters, Zango behind IDC in Bauchi Local Government Area of Bauchi State have continued to call on governments at all levels to come to their aid.
  • Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi
  • Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,
  • Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci
  • Majalisa ta amince a ƙirƙiro jihohi shida a Najeriya
  • ‘Yan Sanda Sun Cafke Wanda ake Zargi da Kashe Mawakin Gargajiya
  • Kotu Ta Sanya Ranar 30 ga Oktoba Don Gurfanar da Mutum 5 da Ake Zargi da Cin Mutuncin Sanata Shehu Buba a Intanet
Facebook X (Twitter) Instagram
Zamani TVZamani TV
  • Homepage
  • Labarai
  • Labaran Kasa
  • Labaran Ketare
  • Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Siyasa
  • Nishadi
  • Wasanni
Watch On YouTube Learn More About Us
Facebook X (Twitter) Instagram
Zamani TVZamani TV
Learn More About Us
Your browser does not support the video tag.
Home » Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,
Labarai Daga Bauchi

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,

By Zamani TVNovember 23, 20254
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn WhatsApp Reddit Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi, Alhaji Muhammad Bakoshi, yayin wani hari da suka kai wa garin. ‘Yan bindigar sun kuma sace daya daga cikin matan shi, Hannatu Muhammad, yayin harin da aka kai a daren ranar.

Wani mazaunin yankin, Shamsuddeen Hashimu Zalawa, ya shaida wa Daily Trust cewa, ‘yan bindigar da adadinsu ba a tabbatar ba, sun shiga ƙauyen da misalin tsakar dare, suka harbi bindigogi sama, wanda ya janyo tsoro da rudani a cikin al’umma.

Harin ya bayyana a fili cewa an kai shi ne musamman kan gidan ɗan kasuwa, inda suka kashe shi sannan suka sace matarsa.

Marigayi Bakoshi ɗan kasuwa ne mai mallakar masana’antar tubali a ƙauyen, kuma yana da hannu wajen tsaro a cikin al’umma, musamman a tsakanin masu farauta. Haka kuma, ya kasance Discipline Officer na First Aid Group na Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) a Zalau.

An bayyana cewa, marigayin yana da mata biyu, inda aka sace tsohuwar matar sa, yayin da matar ta biyu, wadda kwanan nan ta haifi ɗa, aka bar ta.

Har zuwa lokacin rubuta wannan rahoto, ba a samu martani daga Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ba.

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Telegram Email

Related Posts

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi

November 23, 2025

4 Comments

  1. Pingback: vintage viagra ads

  2. Pingback: kamagra jelly use

  3. Pingback: tadalafil 30mg

  4. yydnxxruqk on May 29, 2026 11:23 pm

    zuqpuvemhdkdhslvnxhdleghhyfvhs

    Reply
Leave A Reply Cancel Reply

Top Posts

Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci

October 26, 2025

Kotu Ta Sanya Ranar 30 ga Oktoba Don Gurfanar da Mutum 5 da Ake Zargi da Cin Mutuncin Sanata Shehu Buba a Intanet

October 22, 2025

Zamani TV ta ƙaddamar da Sabon Shafin Labarai a Yanar Gizo

August 29, 2025

‘Yan Sanda Sun Cafke Wanda ake Zargi da Kashe Mawakin Gargajiya

October 24, 2025
Don't Miss
Breaking News

YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa

By Zamani TVMarch 5, 2026

Mai Shari’a James Omotosho na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya sallami tare da…

Residents of Styre Quarters, Zango behind IDC in Bauchi Local Government Area of Bauchi State have continued to call on governments at all levels to come to their aid.

February 26, 2026

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi

November 23, 2025

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,

November 23, 2025
About Us
About Us

Zamani TV is a modern media platform dedicated to delivering credible news, engaging programs, cultural values, and quality entertainment to our audience across Nigeria and beyond.

We are committed to truth, integrity, and innovation, using television and digital media to inform, educate, and inspire society.

Zabin Edita

Tsohon Shugaban Ƙungiyar Daliban ATBU Ya Soki Yunkurin Cire Kalmar “Technology” Daga Sunan Jami’ar

October 22, 2025

Majalisar Dattawa ta amince da karatu na biyu kan cire “Technology”daga sunan ATBU Bauchi

October 21, 2025

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,

November 23, 2025
Mafi Shahara

Zamani TV ta ƙaddamar da Sabon Shafin Labarai a Yanar Gizo

August 29, 2025

YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa

March 5, 2026

Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci

October 26, 2025
Copyright © 2026 Zamani TV LTD, All Rights Reserved | Designed and Developed by Abdul Tech Systems Limited.
  • Homepage
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.