Close Menu
Zamani TVZamani TV
  • Homepage
  • Labarai
  • Labaran Kasa
  • Labaran Ketare
  • Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Siyasa
  • Nishadi
  • Wasanni
What's Hot

What a Coincidence! Elected Senator in 2007, Set to Return to the Senate in 2027, God Willing – Kauran Bauchi: By Hon Hafiz Maiauduga, PhD. CPMC. Part 4

July 12, 2026

Time to Pay Back a Tested Leader: By Hon. Hafiz Maiauduga, PhD, CPMC.

June 30, 2026

Back to the Senate: Why Bauchi South Should Put Kaura First

June 28, 2026
Facebook X (Twitter) Instagram
Trending
  • What a Coincidence! Elected Senator in 2007, Set to Return to the Senate in 2027, God Willing – Kauran Bauchi: By Hon Hafiz Maiauduga, PhD. CPMC. Part 4
  • Time to Pay Back a Tested Leader: By Hon. Hafiz Maiauduga, PhD, CPMC.
  • Back to the Senate: Why Bauchi South Should Put Kaura First
  • YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa
  • Residents of Styre Quarters, Zango behind IDC in Bauchi Local Government Area of Bauchi State have continued to call on governments at all levels to come to their aid.
  • Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi
  • Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,
  • Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci
Facebook X (Twitter) Instagram
Zamani TVZamani TV
  • Homepage
  • Labarai
  • Labaran Kasa
  • Labaran Ketare
  • Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Siyasa
  • Nishadi
  • Wasanni
Watch On YouTube Learn More About Us
Facebook X (Twitter) Instagram
Zamani TVZamani TV
Learn More About Us
Your browser does not support the video tag.
Home » Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi
Labarai Daga Bauchi

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi

By Zamani TVNovember 23, 2025Updated:November 23, 202511
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn WhatsApp Reddit Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

 

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi, Alhaji Muhammad Bakoshi, yayin wani hari da suka kai wa garin.

‘Yan bindigar sun kuma sace daya daga cikin matan shi, Hannatu Muhammad, yayin harin da aka kai a daren ranar.

Wani mazaunin yankin, Shamsuddeen Hashimu Zalawa, ya shaida wa Daily Trust cewa, ‘yan bindigar da adadinsu ba a tabbatar ba, sun shiga ƙauyen da misalin tsakar dare, suka harbi bindigogi sama, wanda ya janyo tsoro da rudani a cikin al’umma.

Harin ya bayyana a fili cewa an kai shi ne musamman kan gidan ɗan kasuwa, inda suka kashe shi sannan suka sace matarsa.

Marigayi Bakoshi ɗan kasuwa ne mai mallakar masana’antar tubali a ƙauyen, kuma yana da hannu wajen tsaro a cikin al’umma, musamman a tsakanin masu farauta. Haka kuma, ya kasance Discipline Officer na First Aid Group na Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS) a Zalau.

An bayyana cewa, marigayin yana da mata biyu, inda aka sace uwar gidan sa, yayin da matar ta biyu, wadda kwanan nan ta haifi ɗa, aka bar ta.

Har yanzu ba a samu martani daga Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ba.

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Telegram Email

Related Posts

Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,

November 23, 2025

11 Comments

  1. Pingback: what is cenforce 100mg

  2. Pingback: semaglutid köpa online

  3. Pingback: sildenafil and pulmonary hypertension

  4. fyrspmidst on May 29, 2026 11:23 pm

    pefjklqrjfztvtkkrftkhdmrmtdovw

    Reply
  5. Pingback: ketoconazole cream uses

  6. Pingback: minoxidil foam vs liquid usage comparison

  7. Pingback: minoxidil women’s central part regrowth

  8. Pingback: who should not take vardenafil

  9. Pingback: avanafil safe online guidelines

  10. Pingback: vardenafil safety information

  11. Pingback: medical content review

Leave A Reply Cancel Reply

Top Posts

Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci

October 26, 2025

Elder Karofi ya caccaki Sanata Shehu Buba kan kama matasa

October 22, 2025

Kotu Ta Sanya Ranar 30 ga Oktoba Don Gurfanar da Mutum 5 da Ake Zargi da Cin Mutuncin Sanata Shehu Buba a Intanet

October 22, 2025

‘Yan Sanda Sun Cafke Wanda ake Zargi da Kashe Mawakin Gargajiya

October 24, 2025
Don't Miss
Breaking News

What a Coincidence! Elected Senator in 2007, Set to Return to the Senate in 2027, God Willing – Kauran Bauchi: By Hon Hafiz Maiauduga, PhD. CPMC. Part 4

By Zamani TVJuly 12, 2026

History often presents societies with unique opportunities to reconnect with their glorious past while shaping…

Time to Pay Back a Tested Leader: By Hon. Hafiz Maiauduga, PhD, CPMC.

June 30, 2026

Back to the Senate: Why Bauchi South Should Put Kaura First

June 28, 2026

YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa

March 5, 2026
About Us
About Us

Zamani TV is a modern media platform dedicated to delivering credible news, engaging programs, cultural values, and quality entertainment to our audience across Nigeria and beyond.

We are committed to truth, integrity, and innovation, using television and digital media to inform, educate, and inspire society.

Zabin Edita

DA DUMI-DIMI: Kotun Bauchi Ta Baiwa EFCC Damar Ci Gaba da Binciken Hamza Koshe da Kamfaninsa

August 28, 2025

Gwamna Bala Mohammed ya amince da dokokin kafa Masarautar Zaar da sabbin masarautu 13 a Bauchi

October 21, 2025

Shekaru Biyu Na Cigaba a Bangaren Albarkatun Kasa a Jihar Bauchi

September 3, 2025
Mafi Shahara

Zamani TV ta ƙaddamar da Sabon Shafin Labarai a Yanar Gizo

August 29, 2025

YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa

March 5, 2026

Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci

October 26, 2025
Copyright © 2026 Zamani TV LTD, All Rights Reserved | Designed and Developed by Abdul Tech Systems Limited.
  • Homepage
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.