- What a Coincidence! Elected Senator in 2007, Set to Return to the Senate in 2027, God Willing – Kauran Bauchi: By Hon Hafiz Maiauduga, PhD. CPMC. Part 4
- Time to Pay Back a Tested Leader: By Hon. Hafiz Maiauduga, PhD, CPMC.
- Back to the Senate: Why Bauchi South Should Put Kaura First
- YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa
- Residents of Styre Quarters, Zango behind IDC in Bauchi Local Government Area of Bauchi State have continued to call on governments at all levels to come to their aid.
- Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi
- Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,
- Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci
Author: Zamani TV
What a Coincidence! Elected Senator in 2007, Set to Return to the Senate in 2027, God Willing – Kauran Bauchi: By Hon Hafiz Maiauduga, PhD. CPMC. Part 4
History often presents societies with unique opportunities to reconnect with their glorious past while shaping a brighter future. For the people of Bauchi South Senatorial District, the year 2027 represents one such historic moment. In 2007, the people of Bauchi South overwhelmingly entrusted Senator Bala Abdulkadir Mohammed, CON, Kauran Bauchi, with the mandate to represent them in the Senate of the Federal Republic of Nigeria. Twenty years later, in 2027, history beckons once again (Bi’iznillah). The coincidence of 2007 and 2027 is more than a mere alignment of dates; it symbolizes a return to tested leadership, experience, and effective representation.…
There comes a time in the life of every society when gratitude must be translated into action. For the people of Bauchi South Senatorial District, the 2027 General Elections present such a moment—a moment to appreciate visionary leadership and outstanding service by supporting the return of His Excellency, Senator Bala Abdulkadir Mohammed, CON, Kauran Bauchi, to the Senate. Over the years, Kauran Bauchi has demonstrated uncommon commitment to the development of Bauchi State. His administration has transformed communities through massive infrastructural projects, improved educational and healthcare facilities, rural development initiatives, youth and women empowerment programmes, and inclusive governance that has…
As preparations for the 2027 General Elections gather momentum, the people of Bauchi South Senatorial District are once again presented with an important opportunity to make a decision that prioritizes development, experience, and the collective interest of the zone above partisan considerations. His Excellency, Senator Bala Abdulkadir Mohammed, CON, popularly known as Kauran Bauchi, has, through his remarkable leadership as Governor, demonstrated an unwavering commitment to the development of Bauchi State. His administration has recorded significant achievements in infrastructure, education, healthcare, agriculture, rural development, and human capital empowerment across all parts of the state. The call for Kauran Bauchi’s return…
YANZU-YANZU: Kotu ta wanke dan sanda Abba Kyari daga gaba daya tuhume-tuhumen da ake masa
Mai Shari’a James Omotosho na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya sallami tare da wanke dakatararren Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda, Abba Kyari, daga tuhume-tuhume guda 23 na zargin rashin bayyana kadarori da Hukumar National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) ta shigar a kansa. An gurfanar da Mista Kyari tare da ‘yan’uwansa guda biyu, inda ake zarginsu da rantsuwa kan takardun shaida na karya domin ɓoye asalin wasu kadarori. A cikin hukuncinsa, Mai Shari’a Omotosho ya bayyana cewa NDLEA ta gaza gabatar da isassun hujjoji da za su tabbatar da zarge-zargen, musamman dangane da batun rashin bayyana filayen kadarori. Kotun…
Residents of Styre Quarters, Zango behind IDC in Bauchi Local Government Area of Bauchi State have continued to call on governments at all levels to come to their aid.
The residents say they are disturbed by the lack of an access road to their homes, especially during the rainy season, due to the condition of a local bridge in the area which is currently inaccessible. The bridge was washed away in 2025 after a heavy downpour, leaving motorists stranded and unable to access their homes. As a result, residents have had to improvise by taking a longer route through the Bauchi Furniture Company–Gudun area before connecting to another road that leads to their homes. Abdulqadir Bala, a resident of the community, described the situation as devastating and disturbing. “We…
Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi
Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi, Alhaji Muhammad Bakoshi, yayin wani hari da suka kai wa garin. ‘Yan bindigar sun kuma sace daya daga cikin matan shi, Hannatu Muhammad, yayin harin da aka kai a daren ranar. Wani mazaunin yankin, Shamsuddeen Hashimu Zalawa, ya shaida wa Daily Trust cewa, ‘yan bindigar da adadinsu ba a tabbatar ba, sun shiga ƙauyen da misalin tsakar dare, suka harbi bindigogi sama, wanda ya janyo tsoro da rudani a cikin al’umma. Harin ya bayyana a fili cewa an kai shi…
Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi,
Ana zargin wasu ‘yan bindiga da kashe wani shugaba a ƙauyen Zalau, cikin Ƙaramar Hukumar Toro ta Jihar Bauchi, Alhaji Muhammad Bakoshi, yayin wani hari da suka kai wa garin. ‘Yan bindigar sun kuma sace daya daga cikin matan shi, Hannatu Muhammad, yayin harin da aka kai a daren ranar. Wani mazaunin yankin, Shamsuddeen Hashimu Zalawa, ya shaida wa Daily Trust cewa, ‘yan bindigar da adadinsu ba a tabbatar ba, sun shiga ƙauyen da misalin tsakar dare, suka harbi bindigogi sama, wanda ya janyo tsoro da rudani a cikin al’umma. Harin ya bayyana a fili cewa an kai shi ne…
Wunti Al-Khair Foundation ta ƙaddamar da shirin ƙarfafa matasa kan fasahohin neman aiki da ƙirƙirar kasuwanci
Gidauniyar Wunti Al-Khair Foundation (WAKF) ta gudanar da wani muhimmin shiri mai taken “Skills for Employability and Entrepreneurship Skills for a Changing World”, domin ba matasa damar koyon fasahohin da za su taimaka musu wajen samun ayyukan yi da kuma shiga harkar kasuwanci cikin nasara. An gudanar da taron ne a Bauchi, inda Malam Murtala Muhammad Alamai, Daraktan Cibiyar Kula da Ayyukan Neman Aiki (Career Services) na Federal Polytechnic Bauchi, ya gabatar da jawabin babban bako. Ya jaddada muhimmancin koyon sabbin fasahohi, kirkire-kirkire da jarumtaka wajen fuskantar sauye-sauyen tattalin arzikin zamani. A jawabin maraba da ya gabatar, Ango Mustapha, Daraktan…
Haɗaɗɗiyar kwamitin majalisar dattawa da ta majalisar wakilai ta tarayya kan gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya ta amince da buƙatar ƙirƙirar sabbin jihohi guda shida a faɗin ƙasar. Wannan matsaya ta fito ne a ƙarshen taron ƙara wa juna sani na kwana biyu da aka gudanar a jihar Legas, ƙarƙashin jagorancin mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, tare da mataimakin shugaban majalisar wakilai, Benjamin Kalu. A cewar rahoton jaridar Daily Trust, kwamitin ya tattauna ne kan buƙatu 69 da suka haɗa da ƙirƙirar jihohi 55 da kuma ƙananan hukumomi 278. Daga cikin waɗannan buƙatun, kwamitin ya amince da…
‘Yan sanda a ƙaramar hukumar Tafawa Balewa ta jihar Bauchi sun kama wani mutum da ake zargi da hannu a kisan fitaccen mawaki, John Zuya Zuya, wanda ya shahara a tsakanin al’ummar Sayawa. Rahotanni sun bayyana cewa marigayin ya rasu ne bayan dawowarsa daga Lagos, inda ya gudanar da wani gagarumin bikin nishadi tare da masoyansa. Ana zargin wani abokinsa mai suna Emmanuel Wakili da kisan, bisa rahotannin da ke cewa an samu sabani tsakaninsu saboda kishi. Hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da cewa bincike na ci gaba domin gano cikakken abin da ya faru.












